LEARN 125 BASIC HAUSA WORDS FOR BEGINNERS
KALMOMI ƊARI DA ASHIRIN DA BIYAR (125) DOMIN MASU KOYON HARSHEN HAUSA DA KE JS 1 (ONE HUNDRED AND TWENTY FIVE WORDS FOR JS 1 STUDENTS LEARNING HAUSA LANGUAGE) TSARAWA: ANAS ƊANSALMA MA’ANAR KALMA Kalma na samuwa ne a matakin farko ta hanyar haɗa baƙi da wasali , kuma wannan ne matakin da ake kira da gaɓa a harshe. Kalmomi suna da ma’ana tasu ta kansu wanda hakan ke ba mu damar amfani da su wajen gina jumloli da muke amfani da su wajen magana. Don haka, kalmomi wasu tuwasu ne da ke amfani da su wajen gina magana da isar da saƙo a tsakanin al’umma. Traslation; Words can be constructed by joining consonant and a vowel sounds together and this unit of language is also referred as syllable . Words do contain their own meaning and this enable us to use them in making sentences while as we speak. Therefore, words are seen as the building block that we use in buliding our speech in comunicating to one another. JADAWALI NA 1 L KALMOMI/WORDS F...