LEARN 125 BASIC HAUSA WORDS FOR BEGINNERS


KALMOMI ƊARI DA ASHIRIN DA BIYAR (125) DOMIN MASU KOYON HARSHEN HAUSA DA KE JS 1
(ONE HUNDRED AND TWENTY FIVE WORDS FOR JS 1 STUDENTS LEARNING HAUSA LANGUAGE)
TSARAWA: ANAS ƊANSALMA

MA’ANAR KALMA
Kalma na samuwa ne a matakin farko ta hanyar haɗa baƙi da wasali, kuma wannan ne matakin da ake kira da gaɓa a harshe. Kalmomi suna da ma’ana tasu ta kansu wanda hakan ke ba mu damar amfani da su wajen gina jumloli da muke amfani da su wajen magana. Don haka, kalmomi wasu tuwasu ne da ke amfani da su wajen gina magana da isar da saƙo a tsakanin al’umma.
Traslation;
Words can be constructed by joining consonant and a vowel sounds together and this unit of language is also referred as syllable. Words do contain their own meaning and this enable us to use them in making sentences while as we speak. Therefore, words are seen as the building block that we use in buliding our speech in comunicating to one another.
JADAWALI NA 1
L
KALMOMI/WORDS
FASSARA/TRANSLATION

1
Gangar jiki
The body

2
Kai
Head

3
Gashi/suma
hair/untrimmed hair
4
Goshi
Forehead
5
Gira
Eyebrow
6
Gashin ido
Eyelashes

7
Ido/Idanu
Eye/eyes

8
Hanci
Nose
9
Ƙofar hanci
Nostril

10
Leɓe/laɓɓa
Lip/lips
11
`Gashin baki
Moustache

12
Haɓa 
Chin

13
Gemu
Beard
14
Ƙeya
Hindhead
15
Wuya
Neck
16
Kafaɗa/kafaɗu
Shoulder/shoulders
17
Yatsa/yatsu
finger/fingers
18
Farce/farata
nail/nails
19
Tafin/tafukan hannu
palm/palms






20
Ƙirji/ƙiraza
chest/chests
21
Ciki
Stomach/belly
22
Mara
Lower abdominal part

23
Cibiya/cibiyoyi
Navel/navels
24
Ƙugu/ƙuguna
waist/waists
25
Cinya (singular)  /cinyoyi (plural) katara/katarya (more archaic)
thigh/thighs
26
Guiwa/guiwowi
knee/knees
27
Ƙwauri/ƙwauruka
shinbone/shinbones
28
Baya
Back

29
Ƙafa/ƙafafu
Leg/legs
3``0
Dunduniya
Heel
31
Hammata
Armpit

JADAWALI NA 2
L
Kalmomi words
Fassara/Translationn
Hotuna/pictures
32
Singileti (usu. for boys)/shimi (usually for girls).
Singlet
33
Riga
Shirt
34
Babbar riga
gown
35
Doguwar riga
Long female gown
36
Wando
Trousers
37
Gajeren wando
Shorts

38
Hula
Cap
`
39
malafa
Hat
40
Rawani
Turban

JADAWALI NA 3
L
Kalmomi
Fassara/Translation
Hotuna/picture
41
Keke, laulawa/kekuna 
Bicycle/bicycles
42
Mota/motoci 
Car/cars
43
Jirgin (sama, ƙasa & ruwa)
Aeroplane/train/ canoe  
44
Keke-mai-kafa-uku
Tricyle
45
Babur/mashin 
Motocyle

JADAWALI NA  4
L
Kalmomi/words
Fassara/Translation
Hotuna/pictures
46
Cokali/cokula
Spoon/spoons 
47
Kwano/filet
Small container/plate
48
Ƙoƙo
Bowl
49
Kofi/moɗa
Cup
50
Ludayi
Ladle
51
Mataci
Sieve
52
Bokiti/likidiri
Bucket/container
53
Baho
A large deep container or bathtub
54
Buta
Kettle
55
Tankin ruwa/tankuna  ruwa
Tank/tanks 
56
Wuta
Fire/electricity

57
Soson wanka
Sponge
58
Soson ƙarfe
Iron

1.       
Kalmomi/words
Fassara /Translation
Hoto/ picture
59
Aji
Class

60
Ƙofa/ƙofofi
Door

61
Taga/tagogi or wundo/wunduna
Widow/windows
`
62
Bango
Wall

63
Rufi
Roofing
64
Dandamali/daɓe
Floor
65
Kujera/ kujeru  
Seat/seats
66
Tebur
Table
67
Biro/alƙalami
Pen
68
Littafi/littattafai
Book
69
Allo/baƙin allo  
Board/black board
70
Kwanfuta/ kwamfutoci
Computer/computers 
71
Majigi
Projector
72
Alli 
Chalk
73
Tsumma /tsumokarai
Rag/ duster
74
Labule/ labulaye  
Curtain/curtains
7`5
Matattakala
Staircase
76
Bene
Storey building
78
Tuta/tutoci
Flag/flags 




79
Tambarin Najeriya 
Coat of arm
80
Filin wasa/dandali
Playground

81
Bal/kwallo/tamola
Ball
82
Raga
Net
83
Wasan kwallon kwando
Basketball
84
Filin-bal/filin ƙwallo
Football pitch
85
Tsalle
Jumping

86
Wasan tebul-tanis
Table tennis
87
Bugowa (noun) or buga (verb)
Kicking or kick
88
Jifa
Throw

89
Ihu
Shouting/shrill

90
Murna
Celebration

91
Musu/cecekuce
Debate/argumentation


JADAWALI NA 2:
L
Kalmomi
Fassara/Translation
Hotuna/pictures
92
Ciyawa /ciyayi
Grass/ grasses
93
Fure / furanni
Flower/flowers
94
Bishiya/bishiyoyi  
Tree/trees
95
Ganye /ganyaye
Leaf/leaves
96
Ƙaya /ƙayoyi
Thorn/thorns
97
‘ya‘yan itace/itatuwa
Fruit/fruits
98
Doya
Yam
99
Rogo
Cassava
100
Dankali/dankalin Turawa
Irish  potato
101
Dankalin Hausa
Potato
102
Makani/gwaza
Cocoyam
103
Albasa
Onion
104
Tafarnuw a
Garlic
105
Masara
Maize/corn
106
Dawa
Guinea corn
107
Gero
Millet
108
Acca
Sorgum
109
Alkama
Wheat
110
shinkafa
rice
111
Wake
Beans
112
Gyaɗa
Groundnut
113
Waken soya
Soya beans
114
Karas
Carrot


JADAWALI NA 4
L
Kalmomi/ words
Fassara/Translation
Hotuna/pictures
115
Rago/raguna
Ram/rams
116
Tinkiya/tinkiyoyi
Sheep/sheeps
117
Akuya/akuyoyi
Goat/goats
118
Jaki (nmj),jakuna(mc)/jakuna
Donkey,  donkeys
119
Mage, kyanwa/maguna
Cat/cats
120
Kaza/kaji
Hen/hens
121
Zakara/zakaru
Cock/cocks
122
Kifi/kifaye
Fish/fishes
123
Kada/kadoji  
Crocodile/crocodiles  
124
Dila
Fox
125
Giwa
Elephant 



Popular posts from this blog

Every day humbles me

YADDA ZA KA YI AMFANI DA HARUFAN "ƙ da ɓ da ƴ ('y)" DOMIN YIN INGANTACCEN RUBUTU NA HAUSA A KWAMFUTA DA WAYAR HANNU